Muslim-Muslim: Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa, ya kawo ƙarshen tikitin Musulmi-Musulmi a Kaduna
Ya ce matakin ya sake tabbatar da manufofin gwamnatinsa na adalci, daidaito, haɗa kan al'umma da kuma tabbatar da cewa ...
Ya ce matakin ya sake tabbatar da manufofin gwamnatinsa na adalci, daidaito, haɗa kan al'umma da kuma tabbatar da cewa ...
Tinubu ba shi da sauran kuzarin, ya kamata ya yi ritaya a 2027 saboda sabunta fata ya koma rashin sabunta ...
Ya bayyana cewa duk da muhimmancin masu magana da yawun gwamnati da sauran mataimaka, babu wanda zai iya maye gurbin ...
Kafin gana wa da shugaban ƙasa, Hanga ya gana da shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, da gwamnan Kano, ...
Lardin Ituri ne ya fi fama da annobar, inda yake ɗauke da kashi 89 cikin 100 na dukkan masu cutar ...
Buratai ya ce faɗaɗa rundunar ba wai kawai zai ƙarfafa tsaron ƙasa ba, har ma zai taimaka wajen kare dimokuraɗiyya.
Buratai ya ce waɗannan fannoni ne za su mamaye yaƙe-yaƙen gaba, don haka akwai buƙatar fara saka hannun jari tun ...
An kwato bindigar gargajiya guda daya, babur daya, wayoyin hannu uku da kuma Naira 23,000 daga hannun wadanda ake zargin.
Ofishin jakadancin ya ce ya yi Allah wadai da abin da ya bayyana a matsayin munanan hanyoyin da jami'an tsaro ...
Tinubu, wanda Mataimakinsa na Musamman kan Harkokin Siyasa, Alhaji Ibrahim Masari ya wakilta, ya ce gwamnatin