Yadda wasu Sanatoci su ka karbi cin hanci kafin su amince da Kudirin Hukumar Tsaro ta Peace Corps
Premium Times ba ta sami tabbaci ko David Umoru shi ma ya karbi toshiyar baki ko a’a ba.
Premium Times ba ta sami tabbaci ko David Umoru shi ma ya karbi toshiyar baki ko a’a ba.
Akalla jakar Ghana must go 20 cike da kayan gargajiya na Neja Delta.
gwamnatin tarayya ba za ta rufe jami’ar ba, amma za ta taimaka da dukkan irin goyon bayan da ake bukata.
Yayi kira ga Maniyyatan da su yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a da shugabannin kasar.
Janar Sani ya ce rundunar batayi haka ba don ta burge, cewa anyi ne cikin kuskure.
Ta ce bada allurai a asibitoci musamman wadanda ake amfani da su sau biyu na yada cututtuka kamar kanjamau, Hepatitis ...
Tsaftace muhalli musamman ban daki.
An gudanar da bikin karramawar ne a garin Abuja ranar Juma'a.
Hukumar EFCC ce ta maka shi a wata Kotu dake zama a jihar Kano.
Majalisar matasan ta ce idan ya fi karfin gwamnati su bai fi karfin su ba.