Wasu matasa sun kashe wata mata mai ciki saboda zargin maita a jihar Adamawa
Kwamishinan rundunar ‘Yan sandan Jihar Moses Jitoboh ne ya sanarwa manema labarai haka a garin Adamawa.
Kwamishinan rundunar ‘Yan sandan Jihar Moses Jitoboh ne ya sanarwa manema labarai haka a garin Adamawa.
"Duk matan da suka yi aure da wuri za su sami damar samun ilimin boko daga gidajen mazansu ba tare ...
Ya ba da misalai inda ya kwatanta gwamnatin su da wannan gwamnati na Buhari.
Shi dai Suleiman mai sana’ar Kalanzir ne a Kasuwar Kawo dake cikin garin Kaduna.
Shugaban hukumar Ishaq Oloyede ne ya fadi hakan a wata hira da yayi da gidan talabijin din Channels.
Jami’an ‘yan sandan sun dauki bayanai daga bakin tsohowar matar sa Jamila, da ‘ya’yan sa biyu, Ahmed da Halima.
Ana tuhumar Dasuki da yin watanda da kudaden siyan makamai.
Ta fadi hakan ne a taron wayar da kai akan kiwon lafiya ta duniya na karo 70 da aka yi ...
Rimi kadai ya fi Kwankwaso aiki a Kano
Sarkin Muhammadu Sanusi II ya yi alkawarin gyara kura-kuransa.