Mala’ika daga sama ya faɗi min wanda zai gaji Buhari – Fasto Oyakhilime
Idan har dan takarar na biyu ya ci zabe za mu rasa kasar mu domin zai siyar da kasan.
Idan har dan takarar na biyu ya ci zabe za mu rasa kasar mu domin zai siyar da kasan.
Obi ya yi wannan kakkausan furuci a lokacin da ya ziyarci Sashen Nazarin Kasuwanci da Cinikayya na Jami'ar Najeriya da ...
Saboda haka na faɗa masa ra'ayi na. Babu ma tabbacin Obi ya zo kusa da na biyu ko na uku. ...
Amma sun san Peter Obi da kyau. Dalili kenan mu ka yi masa mubaya'a, saboda mun haƙƙaƙe cewa ba zai ...
Ya ce idan ana kwatanta kwarewa da cancantar zama shugaban ƙasa, ai Tinubu ko kaɗan ya fi ƙarfin a kwatanta ...
Faɗuwar darajar naira dai na ci gaba da yi wa tattalin arzikin Najeriya babbar barazanar da tun ana fama da ...
Wanda ya dace a zaɓa a 2023, shi ne ɗan takarar da ke da hangen nesa, wanda zai iya, kuma ...
Daraktan Yaɗa Labarai na tawagar kamfen ɗin TInubu mai suna Bayo Onanuga ne ya yi wannan kira a cikin wata ...
Da ya ke magana kan haɗewar Obi da Kwankwaso, Okupe ya ce tunin lamarin ya kakare, kawai yanzu kowa ya ...
A yanzu na san Atiku Abubakar da gaske neman kujerar shugaban ƙasa, tunda bai tattago Peter Obi mataimakin takarar sa ...