Gwamnatin tarayya ta ce ta kammala kaso 90% na aikin layin dogon Kaduna zuwa Kano
Adebiyi ya bayyana gamsuwarsa da ingancin aikin da aka gudanar a kan hanyar mai tsawon kilomita 203,
Adebiyi ya bayyana gamsuwarsa da ingancin aikin da aka gudanar a kan hanyar mai tsawon kilomita 203,
Ya bayyana Tinubu a matsayin shugaba mai ƙwarewa da jajircewa, yana mai cewa ya ɗauki matakai masu wahala
A yayin taron, Tinubu ya kuma ƙaddamar da aikin wani sashe mai tsawon kilomita 81 na babbar hanyar Abuja-Kaduna, ta ...
Uba Sani ya kuma gargaɗi magoya bayan APC kan abin da ya bayyana a matsayin ƙoƙarin ’yan adawa na amfani ...
Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya zargi ’yan adawa da haddasa yunwa da talauci da ake fuskanta a Najeriya
Zaidu Bala, mai taimaka wa Gwamnan Jihar Kebbi kan harkokin yaɗa labarai, ya bayyana zaman da magoya bayan suka yi
Maiyaki ya sake jaddada cewa Gwamna Uba Sani zai ci gaba da mayar da hankali kan tabbatar da zaman lafiya
Ta kuma buƙaci Ma’aikatar Lafiya da Walwalar Jama’a ta Tarayya da NCDC su tantance ƙarin kuɗaɗen
A halin da ake ciki, an kawata manyan titunan Kaduna da allunan tallata APC da tutocin jam’iyyar domin tunkarar taron ...
A shekarar 2024, Bichi ya yi ritaya daga shugabancin hukumar DSS, wada ya kwashe shekaru da dama yana aiki da ...