Kashi 89 bisa 100 na ‘yan Najeriya basu da rijista a shirin fansho na kasa
Bincike ya nuna cewa ma’aikatu masu zaman kansu sun fi yawan ma’aikata da suke da rijista shirin fansho ta kasa.
Bincike ya nuna cewa ma’aikatu masu zaman kansu sun fi yawan ma’aikata da suke da rijista shirin fansho ta kasa.
Gwamnonin da sarakunan Arewacin Najeriya ne suka halarci taron da ya gudana yau litinin a garin Kaduna.
An saka dokar hana walwala a karamar hukmar Zango Kataf na awoyi 24
Wannan hari an kaishi ne cikin kuskure.
https://youtu.be/vgk6ryHzZcQ
Salisu yace sun karo likitoci 158, malaman asibiti da kuma unguwar zoma 1094,
Gwamnati ta gaiyaci yan kungiyan da su zo suma a tafi dajin ranar litinin da su.