A dawo mana da hukumar kula da ayyukan likitoci – Likita Ogirima
Yace rashin wannan hukuma ya sa wadansu baragurbin likitoci suna ta kashe mutane ba tare da an sa musu tare ...
Yace rashin wannan hukuma ya sa wadansu baragurbin likitoci suna ta kashe mutane ba tare da an sa musu tare ...
Bayan haka kuma ta yi kira da akula da kifi shima domin gasa shi ya na kawo irin wannna dafi.
3 - A koya ma yara yadda ake motsa jiki domin samun lafiya a makarantu da gida.
Fayose yace idan har akayi hakan to zai iya kawo yakin addini a kasa Najeriya.
Kakakin gwamnan jihar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya sanar da haka yau litini a garin Kaduna.
Ya yi kira ga mutane da su yi watsi da wannan magana domin ba haka bane.
Bincike ya nuna cewa ma’aikatu masu zaman kansu sun fi yawan ma’aikata da suke da rijista shirin fansho ta kasa.
Gwamnonin da sarakunan Arewacin Najeriya ne suka halarci taron da ya gudana yau litinin a garin Kaduna.
An saka dokar hana walwala a karamar hukmar Zango Kataf na awoyi 24
Wannan hari an kaishi ne cikin kuskure.