Malamai na bukatan karin yawan shekarun aiki a Najeriya – NUT
Taken da taron na bana shine samun ingantacciyar ilimi daga kwararrun malamai.
Taken da taron na bana shine samun ingantacciyar ilimi daga kwararrun malamai.
Ya kamata a shigar da malamai cikin shirin inganta 'yan Boko Haram
Gwamnatin tarayya ta yi mata alkawari bayan watanni uku, amma har yau ba ta cika ba.
A farkon 2015, gwamnatin jihar Adamawa ta sallami malaman firamari sama da 600.
Matasa kuma idan suna so su yi tasiri a cikin harkar siyasa sai sun bar siyasar kudi
Yin Adduar shiriya ga shugabanni da suka yi ma bore da tawaye da yafi musu.
Mijin nata mai suna Kehinde, ya bayyana wa kotu cewa a dalilin haka ne ya ke neman kotu ta raba ...
Korarrun malamai sun bayyana haka ne a Zariya bayan sun halarta a makarantar Alhuda-Alhuda domin ganawa da jami'an gwamnati.
Malamai 27,000 za a horas.
Wandanda aka gamsu da su ne za a basu takardun daukan aikin malunta a Jihar.