An kori malamai 747 a jihar Filato
An dawo da wasu malamai.
Mun rasa shugaban makarantar firamare daya a Demsa.
Za a saki sunayen wadanda suka yi nasara nan da makonni biyu masu zuwa.
Audi ya yabawa malaman jihar
Wadanda aka dauka za su fara aiki ne a watan Fabrairu
NLC ta zargi El-Rufai da korar ma’aikatan don kawai ya samu damar ciwo bashi daga bankin Duniya.
Masinjan ya yanke jiki ne ya fadi a daidai yana kokarin yi wa 'yan uwan sa bayani.
Ya karantar da yadda 'ya'ya ke yin biyayya ga iyayen su.
“ Wannan hukunci yayi daidai, yanzu dai muna zura ido mugani ko zai bi umarnin kotun.”
Buhari ya fadi haka ne a taron farfado da harkar ilimi a kasar nan da ya halarta a safiyar litinin ...