NAFDAC ta kama ganyen Wiwi tan 10.5 a Maiduguri
Hukumar ta ce an boye wannan ganye ne a wani gidan ajiya dake jihar.
Hukumar ta ce an boye wannan ganye ne a wani gidan ajiya dake jihar.
Bayan wannan majilisa ta nemi Shugaba Muhammadu Buhari ya kafa dokar-ta-baci akan harkar tsaro a kasar nan.
Sai dai Buhari bai kai ziyarar gane wa idon sa dimbin motocin da aka kona ba.
Wani dan banga ya yi korafin cewa sai da sojoji suka janye daga wannan yanki na jaddiri sannan Boko Haram ...
Matasa sun rika cewa "Bama So, Ba ma Yi" a dai dai Buhari na wucewa.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
'Yan ta'addar Boko Haram sun kai mummunan hari a kan matafiyan da sojoji suka hana shiga cikin Maiduguri.
Wannan titi daya da ya rage kuwa shi ne mashigar Maiduguri daga Kano, Jigawa, Bauchi da Yobe.
Daga baya dai jami'an hukumar kashe gobara ta jihar sun kashe dan sauran burbudin wutan da ke ci a kangon ...