LAYYA: Gwamnatin Kano ta gargaɗi al’umma kan kula da lafiyar dabbobin da za su yi layya da su
A cewarsa, ma'aikatar lafiya a ƙarƙashin gwamna Abba Kabir ta tanada isassun kayan aiki da magunguna domin kai wa al'umma ...
A cewarsa, ma'aikatar lafiya a ƙarƙashin gwamna Abba Kabir ta tanada isassun kayan aiki da magunguna domin kai wa al'umma ...
Don haka, babu abunda zamu ce sai addu'a da rokon Allah Subhanahu wa Ta'ala ya saka wa Mai Martaba Sarki ...
Suma idan ka ci karo da sa'a, za ka samu rago mai saukin kuɗi da za aka iya siya domin ...
Illiyasu Wanda shine shugaban masu siyar da raguna a kasuwar ya ce bana cinikin raguna ya yi kasa sosai saboda ...
Sannan an sunnanta raba naman layyah kashi uku, wato mutum yaci kashi daya da iyalansa, yayi sadaka da kashi daya, ...
A wasu jihohin da wakilin mu ya tambaya, abin bai sake zani ba da yadda yake a Kaduna.
Babban Sallah zai kama ranar Lahadi, 11 ga watan Agusta kenan.
Hujjah akan wannan shine ingantaccen Hadisin uwar Muminai Ummu Salmah (RA)
Wani Alhaji Umaru, wanda ya shaida wa PREMIUM TIMES HAUSA cewa ya je sayen rago ne, ba dillanci ya ka ...
Duk da saukin farashin da raguna suka yi kasuwar sai a hankali