Daga kujeru 95,000 zuwa 60,000: Yadda Najeriya ta rasa kujerun aikin Hajji, yayin da ƴan ƙasa ke nuna damuwa
Sai dai cikin zagayowar aikin Hajji biyu, adadin mahajjatan Najeriya ya ragu matuƙa, lamarin da ya jefa dubban mutane cikin ...
Sai dai cikin zagayowar aikin Hajji biyu, adadin mahajjatan Najeriya ya ragu matuƙa, lamarin da ya jefa dubban mutane cikin ...
Hukumar Kula da Kuɗaɗen Hajji ta Indonesia (BPKH) ce ta shirya taron, wanda ya haɗa masu tsara manufofi, ƙwararru a ...
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayun 2023, gwamnatin Tinubu ta ƙaddamar da jerin sauye-sauyen tattalin arziƙi waɗanda
Masu riƙe da muƙaman gwamnati sun yi alƙawarin zama jakadu na gari ga Jihar Kaduna, ta hanyar amfani da muƙaman ...
Ba a bayyana ƙarin bayani kan yadda aka gudanar da aikin ceton ko ko an kama wani daga cikin waɗanda ...
Manyan matakan tattalin arzikin gwamnatin Tinubu sun haɗa da cire tallafin man fetur da haɗa farashin canjin kuɗaɗen waje zuwa ...
Ɗaya daga cikin tuhume-tuhumen ya shafi kwangilar tuntuɓa ta Naira biliyan 1.3 da aka bai wa kamfanin Tianaero Nigeria Limited
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Kwankwaso, ya caccaki gwamnonin
Ya yi nuni da Dokar Zaɓe ta 2026, wadda ya ce ta kawo sauye-sauye domin inganta gaskiya da riƙon amana, ...
Shi ma Mataimakin Shugaban APC na jihar Adamawa, Dr Raymond Chidama, wanda ya wakilci shugaban jam'iyyar na jihar, ya gode ...