Kira ga Mata: Ku guje wa saka takalma masu tsini saboda illata kashin baya da yakeyi
Likita Adejo yace dalilin irin wadannan matsaloli da za’a iya samu zai iya kai ga mutum ya kamu da cutar ...
Likita Adejo yace dalilin irin wadannan matsaloli da za’a iya samu zai iya kai ga mutum ya kamu da cutar ...
Yarinyar mai suna Fatima Baba, tace zaman aure ya isheta , makaranta ta ke so ta koma.
Bankunan na bin kamfanin Etisalat bashin sama da naira biliyan 540.
Shan tsaftatacen ruwa zai kare 'ya'yanka daga kamuwa daga cutar kwalara.
A wasa ta biyu kuma Real Madrid ta doke Napoli na kasar Italiya da ci 3 da 1.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta gama shiri tsaf domin matafiya daga Abuja zuwa Kaduna
Majalisa ta tabbatar baka cancanci shugabanci ba,
Gwamnati ta ce daga yau, za’a kama duk wanda ya ke yin Acaba a jihar.
Tsarin mulkin da muke bi yanzu bai dace da mu ba
Ana tuhumar Sadiq Zazzabi da sakin waka ba tare da ya samu shaidar sakin ta ba daga hukumar tantance fina-finai ...