AN YANKA TA TASHI: Yadda nazarin Premium Times ya nuna Kano ba ta cikin jihohi 10 mafi cin jarrabwar NECO ta 2026, jihar Abia ce ta zo ta ɗaya a Najeriya
Yobe ce ke take wa Kano baya da kashi 44.57%, sai Katsina da kashi 41.54%, daga nan sai Borno da ...






































