Kokarin Jolly Nyame na neman beli daga kurkuku ya ci tura
Dama da ita Banjoko din ce ta dauke Nyame shekaru 14 a gidan kurkuku a ranar 14 Ga Mayu na ...
Dama da ita Banjoko din ce ta dauke Nyame shekaru 14 a gidan kurkuku a ranar 14 Ga Mayu na ...
Sai dai kuma a lokacin da kotun ta yanke wa wadannan mutane wannan hukunci dukan su sun riga sun mutu ...
Ita dai wannan mata ta saka Kullin tabar wiwi dinne a cikin kwali.
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da guduwar wasu fursinoni 200.
Jonah Jang ya ce zaman da ya yi haramtacce ne wanda kotun ta tura shi ba bisa ka’ida ba.
Kakan wannan yarinya ne ya kawo karan wannan mutum direba caji ofis da aka daure a kurkuku.
Dukkansu dai an yanke musu hukuncin zama a gidan yari na tsawon wata daya.
Ya ce ‘yan sanda sun kama su ne a Ajase-Ipo jihar Kwara amma kuma shi shugaban su Awaijo Wetti ya ...