CIKIN ƊAURARRU 75,635: Minista Aregbesola na so a saki 22,680 daga kurkuku
Ministan ya ce waɗanda su ka karyar dokar tarayya kuma su na tsare a kurkuku ba su ma kai kashi ...
Ministan ya ce waɗanda su ka karyar dokar tarayya kuma su na tsare a kurkuku ba su ma kai kashi ...
Ya maka su ƙara watanni biyu bayan 'yan ta'addar ISWAP sun ragargaza kurkukun Kuje, inda su ka fitar da kwamandojin ...
A Katsina, Kakakin Yaɗa Labaran Hukumar Gidajen Kurkuku, Najib Idris, ya ce an tsaurara tsaro ne saboda hana kai harin.
Nababa ya ƙara da cewa wasu daga cikin matsaloli ko ƙalubalen da Gidajen Kurkuku ke fuskanta shi ne matsalar manyan ...
An yi tattaunawar ce kan makomar biyo bayan Boko Haram ɓangaren ISWAP sun kai wa Kurkukun Abuja da ke Kuje.
Jawabin da Lawan ya yi na cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran sa Ezrel Tabiowo ya fitar bayan kammala ...
Ojukwu ya nuna wannan damuwar a wani taron tattauna yadda ake nuna wa marasa ƙarfin cikin al'umma bambanci wajen kafa ...
Sai dai bai tabbatar da ko Buhari zai yi wa Yan Najeriya jawabi bane kamar yadda wasu suka bukata.
Alkalin kotun John Adeyeye ya ce ya yanke wa Akintewe wannan hukunci ne saboda tsawon shekaru da yake dashi da ...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana rukunin daurarru da afuwar ta shafa, da suka hada da tsoffin da ...