Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Abdullahi ya fito takarar gwamnan Kebbi zai fafata da Malami
Aliero wanda ke wakiltar Kebbi ta Tsakiya na goyan bayan Abdullahi sannan Bagudu na goyon bayan Malami a takarar gwamnan ...
Aliero wanda ke wakiltar Kebbi ta Tsakiya na goyan bayan Abdullahi sannan Bagudu na goyon bayan Malami a takarar gwamnan ...
Ministan kuma ya raba wa sauran makusantan sa na siyasa motoci takwas samfurin Prado SUV'S, sai Toyota Hilux guda huɗu, ...
Malami ya ayyana ra'ayinsa na tsaya takarar gwamnan jihar Kebbi bayan ganawa da bangaren APC dake tare da gwamnan jihar ...
Shehu ya tabbatar cewa rundunar ta aika da jami'an ta domin ceto daliban da ƴan bindigan suka tafi da su.
Da suka isa kanfanin sarrafa timatir ɗin sun iske jami'an tsaro inda suka yi ta batakashi a tsakanin su.
Ya ce an rasa rayukan sojoji ne saboda maharan sun saje a cikin jama'a, amma duk da haka, an fi ...
Allah ne kawai ya tsirar da mataimakin gwamna Samaila domin wannan hari sun nemi sai sun kashe shi ne amma ...
"An yi garkuwa da wadannan mutane yayin da suke hanyar zuwa karamar hukumar B/Magaji daga jihar Legas ranar 10 ga ...
Sai dai kuma haƙar su Aliero ba ta cimma ruwa ba, domin jami'an tsaro sun tarwatsa gungun magoya bayan su, ...
Banda harajin tilas na Naira miliyan 5, 'yan bindiga sun nemi a riƙa ba su matan aure masu jini a ...