Mutane shida sun kamu da zazzabin Lassa a jihar Kebbi
Jami’in ma’aikatar kiwon lafiya na jihar Kebbi Assad Hassan ya bayyana cewa mutane shida sun kamu da zazzabin Lassa.
Jami’in ma’aikatar kiwon lafiya na jihar Kebbi Assad Hassan ya bayyana cewa mutane shida sun kamu da zazzabin Lassa.
Babban Kwamandan su kuma Shugaban Bataliyar Sojojin Runduna ta 8 da ke Sokoto, Hakeem Otiki ne ya bayyana haka.
Riskuwa ya ce za a sake zabukan ne a cikin wasu mazabu da rumfuna cikin Kananan Hukumomi 28 daga 44 ...
Wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman, sun nemi a bisa su diyyar naira miliyan 300 kafin su sake ...
Kwastam ta tara Naira biliyan 1.8 a jihar Sokoto
Kebbi ta hada hannu da Kungiya mai zaman kanta domin tallafawa Almajirai a jihar
Gaba daya 'ya'yan Umar 3 da matar sa har da wata yar makwabta sun kone kurmus a gobarar.
Ba za mu iya biyan naira 30,000 ba, sai mun kori ma'aikata
An gudanar da taron a Abuja, ranar Alhamis.
‘yan kungiyar NLC na jihar sun yi kokarin hana wasu ma’aikatan banki bude bankunan su.