Dan Najeriya ya kafa tarihin wanda ya fi kowa karanta littafi a duniya
Olawunmi mai mata da ‘ya’ya uku, ya yi karatu na tsawon sa’o’I 120 a cikin kwanaki biyar.
Olawunmi mai mata da ‘ya’ya uku, ya yi karatu na tsawon sa’o’I 120 a cikin kwanaki biyar.
Babu shakka motoci ‘yan-Kwatano sun taimakawa masu karamin karfi wajen mallakar abin hawa.
Karin ya shafi sabbin dauka da tsoffin daliban.
An yi watsi da wannan tsari ne a yau Laraba a zaman da majalisar ta yi.
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Ya ce za a kara yawan malamai a makarantun da ke kauyuka.
Yayin da Hukumar Daukar Malaman Makaranta ta Najeriya ke auna nagartar ilmi ta hanyar kwararrun malamai, ita kuwa WAEC ta ...
Adamu ya je Jihar Kebbi ne domin halartar taron kwana biyu Ranar Karatu da Rubutu ta Duniya, wanda Hukumar Bayar ...
wannan mulki na shugaban jami’ar mai ci yanzu, zai ci gaba da kasancewa ya kara daga martabar ilmi a jami’ar.