Coronavirus ta kama Ministan Lafiyar Iran
Tun bayan bullar ta a Iran, an bayyana cewa mutane 15 sun mutu.
Tun bayan bullar ta a Iran, an bayyana cewa mutane 15 sun mutu.
Kasar ta ce ta harbo wannan jirgi ne a bisa kuskure ba da gangar ba.
A tun farkon aukuwar wannan hari kasar Iran ta musanta cewa ba ita bace ta harbo wannan jirgin.
a mu bukatar fetur daga Gabas Ta Tsakiya, sai zaman lafiya da Iran
Tun daga ranar Juma’a ake ta yin Allah-wadai da zanga-zanga a kasashen Musulmi, musamman a Gabas ta Tsakiya.
Kungiyar Hada Kai ta Sojojin Tarayyar Turai, NATO sun bayyana ficewa daga kasar Iraqi.
Ghaani zai canji Soleimani da aka kashe a wani harin jiragen Amurka.
A yanzu haka zaune ta tashi tsaye a fadin duniya, bayan da Amurka ta harbo jirgin da Janar Qasem Soleimani ...
Ofishin Jakadancin Kasar Amurka da ke Iraqi ta gargadi 'yan kasan ta dake Iraqi da su gaggauta ficewa daga kasar ...
Hausawa kuwa sun dade su na cewa ‘dan hakin da ka raina shi ke tsone maka idanu.’ Watakila ma har ...