Kunyiyar Matasan Arewa ta Janye wa’adin da ta ba yan Kabilar Igbo mazauna Arewa
Kungiyar ta sanar da haka ne a taron da ta yi yau a Otel din Transcorp dake Abuja.
Kungiyar ta sanar da haka ne a taron da ta yi yau a Otel din Transcorp dake Abuja.
Sai dai kuma wasu da dama na masu ra’ayin cewa su fa ba su ga aibin wakar ba, domin a ...
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
“ Saboda haka gwamnati ta yi shirin gina sabbin gidan yari domin sai dai a daure dukkan mu idan fa ...
A cikin ‘yan shekarun nan, an rika amfani da yunkurin Biafra tun daga hanya ta lalama da kuma nuna damuwa, ...
Ya ce ya na yi masu alkawarin cewa za su kare mutunci da lafiyar duk wani dan Arewa da ke ...
Nwazurike ya yi alkawarin za su kare mutuncin duk wani dan Arewa da yake yankin Kudu Maso Gabas.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
"Don haka ku 'ya'yan na ne, Katsina gidan ku ne, kowa ya wataya duk inda ya ke so."