Gwamnatin tarayya na shirin ɓullo da haraji kan wutar solar da ake samarwa a manyan makarantu a Najeriya
Ministan Wuta, Joseph Tegbe, ya ce za a sanya kuɗin wutar ne bisa tsarin da zai kasance mai saukin biya ...
Ministan Wuta, Joseph Tegbe, ya ce za a sanya kuɗin wutar ne bisa tsarin da zai kasance mai saukin biya ...
Onanuga ya ce wannan saɓanin ra’ayi babbar rashin tsayayyen ra’ayi ne kuma ‘yan Najeriya ba sa buƙatar wata manufar “ta ...
Ya ƙara da cewa, bisa umarnin zartarwa da gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya sanya wa hannu kwanan nan, za a ...
Goje ya kuma jaddada cewa zai ci gaba da kasancewa cikin APC, duk da rikicin da ya dabaibaye batun tikitin ...
A cewar Meyere, gwamnatin na fuskantar tarin basussukan alawus da suka haura Naira miliyan 800, waɗanda suka samo asali
Shugaban Ƙasar ya taya al’ummar Hausawa murnar wannan rana, yana mai cewa bikin yana gudana ne a fadar Daura mai ...
Shugaban ƙasa na ƙungiyar na ƙasa, Auwal Abdullahi Aliyu, shi ma ya bayyana tabbacin sa kan sake zaɓen Tinubu, yana ...
Ya ce gwamnatin tarayya ba za ta huta ba har sai an dawo da ’ya’ya, iyaye mata da maza da ...
Shugaban Fityanul-Islam na jihar Kaduna, Sheikh Rabiu Abdullahi Zaria, ne ya bayyana hakan yayin bikin Maulidin Annabi na shekara
Cire tallafin, tare da sauyin tsarin canjin kuɗin naira, ya taimaka wajen ƙara tsadar rayuwa a Najeriya, yayin da farashin ...