Gwamatin Tarayya ta yi kira ga masu masu ruwa da tsaki a kafafen yada labarai su riƙa tantance gaskiyar bayanai kafin wallafawa
Abdulaziz ya bayyana hakan ne a jawabin maraba da ya gabatar a wajen buɗe taron farko na Arewa Media Summit ...
Abdulaziz ya bayyana hakan ne a jawabin maraba da ya gabatar a wajen buɗe taron farko na Arewa Media Summit ...
“Tabbas za mu bibiyi sakamakon yadda zaɓen zai kasance. Wannan wani abu ne da ni da gwamnati za mu mayar ...
Nasarar Farfesa Adamu Gwarzo ta samo asali ne daga hangen nesa, jajircewa da saka hannun jari mai ma'ana a ilimi. ...
Shi ma gwamna Fubara ya ce gwamnatin tarayya da ta jihar za su haɗa kai wajen tabbatar da an samar ...
Gwamna Abba ya bayyana cewa “shauƙin yaƙi da cin hanci” ya bar hukumar tun bayan da tsohon shugabanta Muhuyi Magaji ...
Ya ƙara da cewa maharan sun kuma ƙwace kuɗi, wayoyin hannu da sauran kayayyakin masu daraja daga hannun fasinjojin.
Gwamnan ya ce tun bayan hawansa mulki, gwamnatin jihar ta biya diyya ga gidaje da dama da ayyukan raya ƙasa ...
Har ila yau, hadimin shugaban kasar ya yi tsokaci kan batun ƙasurgumin ɗan bindigar nan, Bello Turji, tare da kafa ...
Wani mazaunin yankin, Ibrahim Garba, ya ce ɗayan ɗan bindigar ya tsere, sannan ya dawo tare da tawagar 'yan bindiga ...
Rahoton ya nuna cewa OAGF ta nemi CBN ya buɗe wa PFIPC asusun kuɗaɗen waje guda biyu, sannan ta ba ...