Babu wani dan Adam da ya fi karfin jarabawar Allah, mu ci gaba da yi ma Buhari addu’a – Inji Atiku Abubakar
Addu’a ne kawai zai fi a gareshi daga gare mu baki daya.
Addu’a ne kawai zai fi a gareshi daga gare mu baki daya.
An samo kudaden ne gidansa da ke Kaduna.
Allah ya kara wa Shugaban kasa lafiya. Amin.
Shugaba Buhari ya tattauna da Kakakin majalisa da safiyar yau
Jerry Gana yace jam’iyyar PDP ba za ta canza sunanta ba.
Tace a kullum sai tayi magana da dan uwanta Muhammadu Buhari kuma ta na da yakinin yana nan lafiya.
Cutar na fito wa ne kamar kwantsa a idanuwar mutum wanda idan ba a dauki mataki akansa da wuri ba ...
Babu ruwan Masari da badakalar da Shema ya shiga.
Ya canji Isa Galaudu wanda ya ajiye aiki a watan Janairu.
Yace a tsawon shekaru 18 da jam’iyyar PDP ta ke mulki an kashe sama da naira tiriliyan 2