Muna goyon bayan a hukunta duk wanda aka samu da laifi a rikicin kudancin Kaduna – Jama’atu da CAN
Sakataren kungiyar Ibrahim Kufaina yace babu wata addini da yace ka kashe dan uwanka wai don ba addininku daya ba.
Sakataren kungiyar Ibrahim Kufaina yace babu wata addini da yace ka kashe dan uwanka wai don ba addininku daya ba.
Ya roki mutanen jihar Kaduna da su zauna da juna lafiya.
Lucky Irabor yace Bayan haka sun kwato makamai da motocin yaki masu dimbin yawa daga hannu Boko Haram din.
Ismail ya ce mahaucin ya rudi yariyar ne zuwa wani kangon gini inda ya danne ta da karfin tsiya
Hukumar kiwon lafiya ta duniya ta ce mafi yawan yawan mutane a duniya na fama da matsalar rashin motsa jiki.
Kwanakin baya gwamnati ta bada kwangilan gyaran hanyar Kaduna zuwa Abuja duk saboda hakan.
An tashi wasan dai Barcelona na da ci 2 Athletico Madrid na da ci 1.
Tace shayar da Jariri nonon uwa na kare da kamuwa da cutar gudawa da cututtukar da ya shafi huhu da ...
Jamila ta ce lafiyar ta lau.
An sako ma'aikatan gidan jaridar Premium Times din tun jiya