Saudi Aramco ta rufe matatar mai ta Jazan bayan harin Houthis
Harin ya sake ƙara nuna yadda rikicin da ke tsakanin Houthis da Saudiyya ke barazana ga harkokin makamashi a yankin ...
Harin ya sake ƙara nuna yadda rikicin da ke tsakanin Houthis da Saudiyya ke barazana ga harkokin makamashi a yankin ...
Ya ce matakin ya sake tabbatar da manufofin gwamnatinsa na adalci, daidaito, haɗa kan al'umma da kuma tabbatar da cewa ...
Ya bayyana cewa duk da muhimmancin masu magana da yawun gwamnati da sauran mataimaka, babu wanda zai iya maye gurbin ...
Sanarwar ta ƙara da cewa Gwamna Uba Sani ya miƙa ta'aziyyarsa ga iyalan waɗanda suka rasa rayukansu, tare da addu'ar
Ministan ya buƙaci 'yan kwangilar da ke aikin da su kammala shi a cikin wa'adin da aka tsara, yana mai ...
Buratai ya ce faɗaɗa rundunar ba wai kawai zai ƙarfafa tsaron ƙasa ba, har ma zai taimaka wajen kare dimokuraɗiyya.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi, Bashir Usman, ya tabbatar wa da jaridar Daily Trust da faruwar ...
Sai dai duk da irin korafe-korafen da yake da su, ya ce bai taɓa yarda cewa Kanal Ma’aji yana da ...
Ƙungiyar ta kuma roƙi kotun ta tilasta wa NNPCL ya yi cikakken bayani kan Naira tiriliyan 107.6 da aka rubuta ...
ICPC ta ce tun bayan kama El-Rufai a watan Fabrairun 2026, ana ci gaba da duba lafiyarsa tare da halartar ...