Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da aikin gyaran titin Mando–Birnin Gwari kan Naira biliyan 178.1
Ya ce titin na daga cikin manyan ayyukan raya ƙasa da za su ƙara haɗa yankunan Arewacin Najeriya da Kudu ...
Ya ce titin na daga cikin manyan ayyukan raya ƙasa da za su ƙara haɗa yankunan Arewacin Najeriya da Kudu ...
Sabon shugaban ya ce sabon shirin ci gaban an tsara shi ne domin ci gaba da bunƙasa sauye-sauyen da aka ...
Ana sa ran kwamitin zai gabatar da sakamakon nazarinsa ne a cikin shekarar 2027 domin samar da doka ta duniya ...
A cewar ɗan majalisar, waɗannan tanade-tanade na cikin ƙoƙarin daidaita tsari da ɗaga darajar ilimi a faɗin jihar Kano.
Malam Aminu Magaji ya ce ya tuntubi jami'in 'yan sanda na Bakori da kuma jami'an Katsina Community Watch Corps yayin ...
Sheikh Gumi ya bayyana hakan ne yayin da ake ci gaba da muhawara kan rawar da ya kamata malaman addini ...
Masu sa ido kan harkokin tsaro na ganin cewa fadada rundunar Forest Guards wani muhimmin ci gaba ne a manufar ...
Sai dai alƙalin alƙalan ba ta yi magana kan amfani da “Esq.” ba saboda haka babu wani sauyi da aka ...
Kafin tafiyarsu daga sansanin rundunar sojin Najeriya na wanzar da lafiya da ke Abuja, Babban Jami'in Ayyuka na Rundunar Sojin
Daraktan yaɗa labaran ayyukan soja, Manjo-janar Michael Onoja, ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a yayin taron manema labarai