Gazawar Buhari da shugabannin baya wajen ɗaukar tsauraran matakai ta kara jefa Najeriya cikin matsalolin tattalin arziki – Tinubu
Daga cikin manyan manufofin tattalin arzikin gwamnatin Tinubu akwai cire tallafin man fetur da kuma barin darajar Naira ta samu






































