Kamfanin gonakin Obasanjo ‘Obasanjo Farms’ ya biya bashin haraji
Hukumar haraji ta jihar ne ta rufe wadannan kamfanoni da gonaki.
Hukumar haraji ta jihar ne ta rufe wadannan kamfanoni da gonaki.
Hukumar karbar haraji ta jihar ba masu shi damar zuwa su karbi abin su
Boko Haram ta fara karbar harajin da ta ke kira ‘jizya’ a wasu matsugunai na yankunan Barno, Yobe da kuma ...
Kullum sai ya kira matata ya tambayeta ko tayi barci ne.
“Idan ka kama direba ya na waya a lokacin da ya ke tuki, to ai tarar naira N4,000 kacal ta ...
An fara kulle gidajen ne tun daga watan July na wannan shekarar.
Kemi ta ce a yanzu haka dai an tura jami’ai 1,710 jihohi 33.
Ibrahim Augie ya ce wannan kudin harajin da suka tara ya yi kadan idan aka kwatanta shi da yawan kudin ...
Ya ce sauran wuraren da suka sami kudaden harajin ya hada da asibitoci da makarantun dake jihar.
A 2016 kuma an tara naira bilyan 898.67 akasin naira bilyan 973.3 da aka yi kiyasin tarawa a shekarar wacce ...