HARAJI: UN ta shawarci Najeriya ta kakaba harajin kangayen gidaje
Irin wadannan gine-gine ba su cike gurabun bukatar muhalli.
Irin wadannan gine-gine ba su cike gurabun bukatar muhalli.
A daidai ana ta tunani yadda rayuwa zata kasance ne idan aka fara karbar wannan kudi na haraji sai kwatsam ...
Zainab ta ce amma ba yanzu za a fara aiki da sabon tsarin biyan harajin ba tukunna
Sannan kuma ya ce faduwar farashin man ya haddasa karyar da darajar farashin kayayyaki.
Hukumar FIRS dai tun farkon shekarar nan ta ce ta na sa ran tara kudaden shiga har naira tiriliyan 8 ...
Gwamnatin Buhari ta rika korafin cewa matsalar gwamnatin baya ce ta dabaibaye gwamnatin sa ta AP
Zainab ta yi wannan jawabi ne a gaban Kwamitin Majalisar Tarayya na Kasafin Kudade.
Wadanda ma ba su da lambar shaidar iznin harkokin kasuwanci ta TIN, inji Fowler, sun kai 45, 504, kuma ba ...
Buhari ya amince a ware kashi daya cikin kudaden harajin da ake tarawa da tallafi ga fannin kiwon lafiya
Ba a taba tara naira tiriliyan 5.3 a shekara ba, sai a 2018