Gwamnatin tarayya ta yi watsi da iƙirarin ‘an tafka kuskure’ a sabuwar dokar haraji, ta faɗi dalilan musanta zargin
Ministan ya ce babu kuskure da aka yi a cikin kundin dokar harajin, sai dai ya amince kowanne irin abu ...
Ministan ya ce babu kuskure da aka yi a cikin kundin dokar harajin, sai dai ya amince kowanne irin abu ...
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa (NBS) ta bayyana hakan a ranar Talata wanda ke nuna an samu ƙarin kuɗin shiga a ...
Shi ma Yarima Sulaiman ya bayyana sabon tsarin a matsayin babban sauƙi idan aka kwatanta da tsohon tsarin da ya ...
Gwamnatin ta bayyana gyaran dokokin harajin a matsayin wata dama ta musamman a cikin tsararraki, wadda za
Shugaban KACCIMA, ambasada Usman Hassan Darma, wanda Hassan Yau, ya wakilta ya nuna damuwarsa game da rashin halarta 'yan kasuwa
A haƙiƙa, sabbin dokokin an yi su ne domin rage nauyin haraji ga talakawa. Harajin kuɗin shiga da ake magana ...
A cewar kwamitin, wannan kudiri daman akwai shi a cikin dokar Federal Roads Maintenance Agency (FERMA) ta 2007
Daga karshen shekarar 2024 zuwa yanzu gwamnatin na bin bashin kudaden harajin kasa har naira biliyan 6,967,980,119 wajen masu mallakan
Gwamnan Kano, Abba Kabir, ya sanya hannu kan wasu dokoki guda uku waɗanda majalisar wakilai ta amince da su.
Ina goyon bayan dokar sake fasalin harajin duk da cewa akwai babban giɓi a cikinsa, amma shi ne abin da ...