KALLABI TSAKANIN RAWUNA: ‘Yar takara ɗaya tilo a jihar Jigawa ta miƙa wuya ga hukuncin jam’iyyar APC bayan rasa tikitin takara
A cikin wata sanarwa da ta fitar ta shafinta na Facebook, Mrs Zakari ta sake jaddada biyayyarta ga shugabancin jam’iyyar ...


































