Ba za mu lamunci wani ya shigo Gombe ya rika neman tada zaune tsaye ba – Gwamnatin Inuwa
Gwamnatin Inuwa Yahaya ta bayyana cewa ba za ta kyale wani a jihar ya rika zuwa yana tada zaune tsaye ...
Gwamnatin Inuwa Yahaya ta bayyana cewa ba za ta kyale wani a jihar ya rika zuwa yana tada zaune tsaye ...
Yau Asabar na ajiye aikin da nake yi a gwamnatin Inuwa Yahaya. Ina mai gode masa kan damar da ya ...
Sanarwar da mataimakiyarsa ta musamman kan harkokin yada labarai Lilian Nworie, ta fitar ta ce mutam daya ya mutu yayin ...
Kwamishinan yada labarai na jihar Julius Lapes ya yi kira ga manoma da su girbe amfanin gonan sun da wuri
Bayan zama Farfesa da Pantami yayi daruruwan mutane yan Najeriya da waje sun rika aiko da sakon taya murna ga ...
Kuma ana sa ran yin amfani da aikin makamashi na Daɗinkowa Hydro Power Plant domin ya riƙa samar da wuta ...
Sani ya ce an gano wadannan mutane ne a dalilin gwajin jinin mutum 514 da aka yi ranar 8 ga ...
Gwamnan jihar Inuwa Yahaya ya sanar da haka ranar Alhamis da ya ziyarci wasu makarantun sakandare mallakin gwamnati a jihar.
Ya ce Gwamnatin Jihar Gombe ta yi tir da tashin hankalin, kuma ta gargaɗi al'ummobin bangarorin biyu su rungumi zaman ...
A karamar hukumar Kwami gwamnati za ta yi wa wasu ma'aikata hudu horo bisa kan laifin an dauke su aiki ...