KORONA: Mutum 712 suka kamu ranar Juma’a, ranar Kirsimeti
Jami’an kiwon lafiya na fadawa tarkon saurin kamuwa da cutar, saboda su ne ke fara tunkarar wanda ya kamu da ...
Jami’an kiwon lafiya na fadawa tarkon saurin kamuwa da cutar, saboda su ne ke fara tunkarar wanda ya kamu da ...
Kananan hukumomin da zasu amfana da wannan aiki sun hada da Dukku, Kwami, Furnakaye da Balanga.
Kwamishinan kiwon lafiyar jihar Ahmed Gana ya Sanar da haka a wajen taron.
Shehu ya ce mahaifiyar yaron mai suna Bahayura ta ce tun bayan auren su Sama’ila ya fara nuna baya son ...
Buhari ya ce Najeriya na kara bijiro da sabbin dabarun yaki da kuma makamai na zamani domin yi wa Boko ...
Ya ce an kasa irin da sunan kowane aka bai wa tallafin, kowace Karamar Hukuma muttum 110.
Sai dai kuma yanzu ya ce duk an magance wadannan matsaloli da kalubalen da aka fuskanta.
Matawalle ya koka kan matsalolin rashin ilimi da rashi tarbiyyarta da ya yi wa yara yanzu katutu musamman a yankin ...
Yanzu dai gwamnati ta kara Ware wasu kudade domin inganta aiyukan kwamitin dakile yaduwar cutar a jihar.
Mohammed ya ce gwamnati ta dauki matakan da za su taimaka wajen hana yaduwar cutar a jihar.