WATA SABUWA: Mahara sun kashe mutum 26 a harin Faskari, jihar Katsina
Isah ya ce akalla mahara 200 ne suka dirawwa kauyen Kadisan dake karamar hukumar Faskari a ranar Talata.
Isah ya ce akalla mahara 200 ne suka dirawwa kauyen Kadisan dake karamar hukumar Faskari a ranar Talata.
Buhari ya ce zaman su a wadannan wurare na tada da masa hankali matuka
Wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman, sun nemi a bisa su diyyar naira miliyan 300 kafin su sake ...