‘Yan bindiga sun kashe dagacen kauyen Yangayya da wasu mutum hudu a Katsina
Isa ya ce rundunar 'yan sandan sun ceto wasu da aka sace daga kauyen da dabbobi da dama a maharan ...
Isa ya ce rundunar 'yan sandan sun ceto wasu da aka sace daga kauyen da dabbobi da dama a maharan ...
Sai dai kuma tsautsayin bai tsaya nan ba domin bayan dan sa Ibrahim ya kawo musu wannan kudi sai kuma ...
Wakilin jaridar Katsina Daily Post, Ibrahim Bawa ne yayi tattaki har gidan Malam Sa'idu a garin Faskari domin yin ido ...
Garin Fankama na cikin Ƙaramar Hukumar Faskari a jihar Katsina. Faskari ta yi iyaka da ƙaramar hukumar Tsafe ta Jihar ...
Babban mai ba gwamnan Katsina Aminu Bello Masari shawara akan Karkokin tsaro, Ibrahim Katsina ya bayyana cewa gwamnatin Katsina
Gwamna Aminu Masari na Jihar Katsina ne ya bayyana cewa Gwamnatin Katsina ta karɓi kuɗin har naira biliyan 6 25
Mutanen gari duk sun ga yan bindigan a lokacin da suke arcewa da yaran makarantan su 9 wanda dukkan su ...
Isah ya ce akalla mahara 200 ne suka dirawwa kauyen Kadisan dake karamar hukumar Faskari a ranar Talata.
Buhari ya ce zaman su a wadannan wurare na tada da masa hankali matuka
Wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman, sun nemi a bisa su diyyar naira miliyan 300 kafin su sake ...