#EndSARS: An hana zanga-zanga a Abuja – Mahukunta
A dalilin haka, ministan ya ce kowa ya hakura haka nan ya koma gida.
A dalilin haka, ministan ya ce kowa ya hakura haka nan ya koma gida.
Anan dai aka yi arangama inda daga baya suka yi tafiyarsu.
A jihar Legas har fito na fito aka yi tsakanin jami'an tsaro da masu zanga-zanga.
Sufeto Janar din 'Yan sanda Mohammed Adamu ya bayyana haka a yau Lahadi.
Ka fito ka kwantar da jama'ar ka hankulan su na minti biyar ya zama maka aiki. Sai kaga kamar kana ...
Maimakon al'ummar da ake so a kare lafiya, rayuka da dukiyoyin su su rika murnar kafa SARS, sai yawancin mutane ...