Gwamnatin Najeriya ta ɗora laifin hare-hare da ‘kwasar ganimar’ Tarzomar #EndSARS a Legas kan IPOB/ESN
Malami ya ce gogarman IPOB ne su ka kai wa Fadar Basaraken Legas farmaki, su ka fake da Tarzomar #EndSARS, ...
Malami ya ce gogarman IPOB ne su ka kai wa Fadar Basaraken Legas farmaki, su ka fake da Tarzomar #EndSARS, ...
Ministan Yaɗa Labarai Lai Mohammed ya bayyana cewa kamfanin Tiwita ya yi ladab, ya nemi zaman sulhuntawa da sasantawa da ...
Adamu ya ce binciken asiri ya nuna an shirya zanga-zangar #EndSARS ce hususan don a kawar da Shugaba Buhari daga ...
Cikin wadanda su ka sa wa takardar hannu, sama da mutum 2000 'yan Najeriya ne mazauna Birtaniya.
Kakakin mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo, Laolu Akande ya Sanar da haka a wani takarda da aka raba wa manema ...
Sojoji sun kuma bada labarin yadda suka kubutar da naira bilyan 2 daga bankuna, wadanda ba don an yi gaggawar ...
Akeredolu ya yi wannan bayani a lokacin da aka hira da shi, ranar Laraba da Gidan Talbijin na Channels.
Bayan kammala taron kwamitin, manema labarai sun tare Minista Malami, inda su ka nemi jin dalilin kulle asusun matasan.
Sanatan ya ce samar da aikin yi ga dimbin matasan kasar nan, zai kawar da sake barkewar wata zanga-zanga a ...
An kama Eromelese ranar Asabar, daga bisani kuma aka dauko shi cancak daga Lagos zuwa Hedikwatar FCID da ke Abuja.