KADUNA: Kuɗin ƙananan hukumomi sun sha kutse da dazaftara a hannun El-Rufai – Jarimi
Muna ba da gudunmowar kuɗin inganta tsaro, sai dai ba shugaban ƙaramar hukumar da zai iya bayanin yadda ake yi ...
Muna ba da gudunmowar kuɗin inganta tsaro, sai dai ba shugaban ƙaramar hukumar da zai iya bayanin yadda ake yi ...
Bayan cire tallafin mai, Najeriya na samun Naira tiriliyan 4, ga samar da tsarin canjin kuɗi na baiɗaya. Cigaba dai ...
Makon da ya gabata ne El-Rufai ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar SDP sakamakon rashin jituwarsa da da shugaba Tinubu da ...
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya cewa Jam'iyyar APC ta barshi ba shi ne ya rabu sa ita ba da ...
Kusan duka abokan siyasarsa duk suna APC ne wanda ga dukkan alamu, musamman a jihar Kaduna za su koma SDP ...
Duk da cewa an yi ta hasashen cewa El-Rufai zai bar jam’iyyar, amma da ya so a ce ƙara haƙuri ...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma jigo a jam'iyyar APC, Malam Nasir El-Rufa'i, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar SDP.
Sai dai har yanzu ba a tabbatar da wasu cikakun hujjoji ba da ke nuna sun wawushe kuɗaden yayin da ...
Uba Sani na daga cikin tsofaffin mashawartar El-Rufai a lokacin da yake gwamnan Kaduna a tsakanin shekarun 2015 zuwa 2019.
“A ƙarshen makon da ya gabata, na samu bayanai cewa Ribaɗo na neman mutane su kama ni da laifi ta ...