Shehu Sani ya kaddamar da ciyar da masu Azumi abincin buda baki a mazabarsa
Ana raba abincin bude bakin a unguwannin da yake wakilta.
Ana raba abincin bude bakin a unguwannin da yake wakilta.
Ya kuma sanar da cewa suna koyar da manoma akan dabarun aiyukkan noma na zamani a filayen.
Matsalar yaki da cin hanci da rashawa
Gwamna El-Rufai ya ce gwamnati zata ci gaba da aiki a sashen matatar ruwar na biyu.
Yanzu dai an daga ci gaba da sauraron karan zuwa ranar 5 ga watan Yuni.
Aruwan da Maryam Abubakar ne El-Rufai kara wa matsayin.
Ina rokon duk wani jami’in gwamnati da ya yi takatsantsan akan hakan.
Samuel Aruwan ne ya sanar da hakan yau a Kaduna.
An daga sauararon karar zuwa 15 ga watan Yuli.
Hakan bai yi ma matasan musulmai dadi ba sai suma suka far ma kiristocin unguwan.