Bello El-Rufai ya ƙaddamar da shirin wadata cibiyoyin kiwon lafiya dake shiyar Kaduna Ta Arewa kaf da sirinji da allurai da magungunan zazzabin cizon sauro
Wannan shiri na nuna muhimmancin haɗin gwiwar gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu wajen inganta harkar kiwon lafiya,





































