ADC ta zargi jami’an tsaro da hana Aregbesola da shugabannin jam’iyya ganin El-Rufai a ICPC
Sai dai ICPC ta musanta zarge-zargen, tana mai cewa tana bin doka da ka’idojin da suka dace wajen tsare mutane.
Sai dai ICPC ta musanta zarge-zargen, tana mai cewa tana bin doka da ka’idojin da suka dace wajen tsare mutane.
Lauyan SSS, Oluwole Aladedoye, SAN, ne ya gabatar da korafin yayin da aka ci gaba da sauraron shari’ar zargin sauraren ...
Yana wajen Najeriya. An gayyace shi ta ICPC, kuma ya dawo daga Alkahira domin ya mika kansa. Muna kira da ...
A hukuncin nata, mai shari’ar ta lura cewa masu gabatar da kara ba su yi adawa da bukatar neman belin ...
Iyalan tsohon gwamnan sun bayyana matakin a matsayin saɓawa ga umarnin kotu tare da take haƙƙin tsarin mulkin ƙasa.
Sanarwar tasa ta haddasa farin ciki a sassa daban-daban na Kaduna ta Arewa, inda matasa, mata, dalibai da masu sana’o’i ...
A zaman ranar Laraba, lauyan masu kare kai, Oluwole Olaniyan (SAN), ya roƙi kotu da ta sassauta sharudan belin.
Har kawo ranar Alhamis, El-Rufai na tsare ne a hannun hukumar ICPC saboda zarge-zargen cin hanci a kotuna biyu da ...
Hukumar ICPC ce ta gurfanar da Mista El-Rufai tare da Joel Adoga bisa zarge-zargen rashawa, amma dukkaninsu sun musanta
Wannan lamari na daga cikin jerin kalubalen shari’a da tsohon gwamnan ke fuskanta a kotuna daban-daban, ciki har da