Mahara sun far wa Rigasa, sun yi garkuwa da mace mai goyo
Mahara sun farwa garin Rigasa dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna a cikin daren Talata.
Mahara sun farwa garin Rigasa dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna a cikin daren Talata.
Yanzu dai haka ya rage ga mai shifa rijiya, ko sanatoci su zabi wadda ya dace ko kuma su yi ...
Goje yace ya janye wa Ahmad Lawan ne domin daraja shugaba Buhari da kuma bin umarnin jam'iyyar.
Bayan tabbatar wa kakakin sa da kujerar sa na kakakin gwamnatin jihar Kaduna da gwamna Nasir El-Rufai yayi wa Samuel ...
Kotun ta yi watsi da wannan roko a matsayin wanda ba shi da wata sahihiyar madogara.
Kakakin Yada Labarai na Hukumar Sojojin Sama, Ibekunle Daramola, shi ne ya bayyana haka jiya Talata a Abuja.
Elisha Kurah ya bayyanawa kotu cewa lallai suna bukatan kotu ta amince a sake kirga zaben gwamna na Kaduna da ...
El-Rufai ya ce tatsuniyoyi kawai suke shirgawa a majalisar da idan ka ce zaka saurare su tabbas kwakwalwar ka zai ...
Sanatocin sun yi kira ga gwamnati da ta karo yawan taragon jirgin domin wadanda suke a yanzu sun yi kadan ...
Daga cikin batagarin da aka kama kuwa, an samu tara da hada hannu da masu fashi da makami