Ban taba zargin Buhari da El-Rufai masu daukar nauyin ‘yan bindigar Arewa ba -Ribadu
Haka dai rahoton da ake yadawa din ya nuna, wanda tuni Ribadu ya ce kage da sharri da kuma shaidancin ...
Haka dai rahoton da ake yadawa din ya nuna, wanda tuni Ribadu ya ce kage da sharri da kuma shaidancin ...
Ina rokon mutane da a dan dakata tukunna sai mun mika wa gwamnati rahoton binciken mu kafin idan akwai abin ...
Mun yi batakashi da maharan daga nan muka ci karfin su har muka kashe mutane biyu cikin su kuma muka ...
Shugaban hukumar Mary Ambi ta sanar da haka da take hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a garin Kaduna.
Na yi bayani a gaban EFCC kuma ina kalubalan tar su a fito da bayanan da kowa ya yi domin ...
Jaridar ta tantance gwamnoni biyar na Arewa da ta ware ta ce masu karatu su fitar da gwanin su.
El-Rufai na mulkin Kaduna kamar wata karamar Najeriya
Ko sau daya El-Rufai bai taba hana EFCC gudanar da aikin ta ba.
Duk wani jigo, gogarma, kasaitacce ko macijin-kaikayin cikin PDP, tuni ya rikide ya zama dan APC.
Mohammed ya ce gwamnati ta amince ta kara Naira biliyan takwas kan jimlar kassafin kudin da gwamnati ta fara gabatarwa.