Gwamnonin Arewa sun daura damarar kakkabe tsarin karatu na Almajirci a yankin – El-Rufai
A jihar Kaduna ma , an samu almajira da dama da suka kamu da cutar. Suna killace ana basu magani.
A jihar Kaduna ma , an samu almajira da dama da suka kamu da cutar. Suna killace ana basu magani.
Ya yi kira ga mutane da su guji karya dokar hana yin tafiya daga wannan jiha zuwa wani jihar.
Baya ga haka kuma suma ma'aikatan lafiya a asibitocin jihar da cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko na jihar duk ...
El-Rufai ya ce wannan karon ba za a samu matsalar da aka samu a baya ba. ya ce a wancan ...
Dadiyata dan shekaru 34, ya na koyarwa ne a Jami'ar Tarayya da ke Dutsinma, Jihar Kaduna.
El-Rufai ya Yi bayanin haka ne a tattaunawa da yayi da gidajen yada labarai na jihar a Kaduna ranar Talata.
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana sanar da kara kwanaki 30 daga ranar Litini na 'Zaman Gida Dole' da ...
Akan cunkusu ne wuri daya kawai ayi ta kokawar karbar abinci.
Ya ce za a samu nasarar haka ne idan mazauna suna ba jami'an tsaro hadin kai a ayyukan su.
Idan ba a manta ba Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya warke daga cutar coronavirus da yayi ...