Gwamnonin Arewa sun goyi bayan Buhari ya kakaba wa soshiyal midiya takunkumi
Takamaimen wadanda gwamnatin tarayya ta fi korafi a kan su, akwai Facebook, Instagram, WhatsApp da Twitter.
Takamaimen wadanda gwamnatin tarayya ta fi korafi a kan su, akwai Facebook, Instagram, WhatsApp da Twitter.
Ta ce hatta masu tunzira jama'a su kwashi kayan mutane, su ma su saurari fushin hukuma.
Odinkalu, wanda fitaccen lauya ne, an bayyana a shafin Twitter na Ballason Gloria Mabeiam cewa hakan zai biya.
Mahara dauke da bindigogi sun kashe mutum shida a kauyen Kidandan, dake karamar hukumar Giwa, jihar Kaduna.
El-Rufai ya mika wa majalisar jihar kasafin 2021
Hayab ya yi kira ga malaman adini, iyaye mata da maza da su taimaka wajen ja wa 'ya'yan su kunne ...
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya saka a shafinsa ta tiwita cewa yanzu ya na karatun littafi na biyu dake bayanin ...
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.
Bayan haka gwamnati ta ce tun daga ranar Litini ne za a fara wannan zama na jimami amma kuma, ba ...
A Jihar Kaduna dai mahara sun fi kai farmaki a Karamar Hukumar Chukun a kwanan nan.