Komawa makarantun Kaduna na nan daram kamar yadda ma’aikatar ilimi ta sanar a baya – Gwamnatin Kaduna
Cewa wai gwamnan jihar ya sanar da haka a wani taro da yayi da shugaban kungiyar malamai da wasu shugabannin ...
Cewa wai gwamnan jihar ya sanar da haka a wani taro da yayi da shugaban kungiyar malamai da wasu shugabannin ...
Wani mazaunin unguwar ya shaida wa wakilin mu cewa ƴan bangan sun nemi yi wa matasa aski gashin su dole ...
A soshiyal midiya da bankunan jama'a, a gari-gari ana zagin sa tare da masu ɗora masa munanan addu'o'i.
Ƴan bindiga sun yi awon gana da ɗalibai da har yanzu ba a san yawan adadin su ba a wannan ...
Mun kira mutanen nan muka zauna da Su. Hukumar KSDPC ta kira su ta zauna da su duk abin da ...
Wannan sanarwa na kunshe ne a wata takarda da shugabar kula da makarantu na jihar har Kaduna Umma Ahmed.
Bayan saka Abubakar El-Rufai da yayi, daga baya ya saka kanwar sa Nesrin a makarantar bayan ta cika shekara 6.
Tuni ya ce Gwamnatin Jihar Kaduna ɗin ta shaida wa Ministan Ƙwadago cewa ba za ta iya amincewa da yarjejeniyar ...
Kungiyar ta ce gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya ki cika alkawuran da ya ɗauka na dakatar da zaftare ma'aikatan jihar.
Kuma ida ka hada duka titunan da ake yi da tsawon titin gaba daya ban jin ya kai Yakowa road ...