Jami’an tsaro sun ceto mutane 8 da mahara suka yi garkuwa da su a Kaduna, sun kashe ƴan bindiga 3
Jami'an tsaron sun bi sawun 'yan bindiga inda suka ceto mutum takwas da aka yi garkuwa da su sannan suka ...
Jami'an tsaron sun bi sawun 'yan bindiga inda suka ceto mutum takwas da aka yi garkuwa da su sannan suka ...
Idan ba manta ba gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rage ranakun aiki a ma'aikatun jihar zuwa Kwanaki 4 tun ...
Hayab ya ce miyagun aiyukkan da mahara ke aikatawa ya takura wa kwanciyar hankali da zaman lafiya fiya a jihar.
El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Kaduna na farincikin kafa wannan tari da ta baiwa sarki Duke man sandar girma.
Ya ce wannan tsari wanda zai shafi fannin dake zaman kansu da gwamnati ta shigo da shi zai fara aiki ...
taron da ya yi da manema labarai ranar Talata Aruwan ya yi bayanin kan matakin da ya dauka kan wannan ...
Jaridar zata buga mukala a jaridu na tuba da neman yafiya daga gwamnan, da kuma alkawarin ba zata sake aikata ...
Malamin zaɓe Nuhu Garba ya bayyana cewa Zimbo ya samu kuri'u 28,771 inda kuma John Hassan na jam'iyyar APC, ya ...
Malam Nasir El-Rufai ya zama ƙarfen kafa a jihar Kaduna, tun daga ɗarewarsa kujerar gwamna a 2015, ya fara canja ...
A wata sanarwa wanda maiba gwamna El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye ya fitar ranar Talata