KADUNA 2023: Uba Sani ya zaɓi Hadiza Balarabe mataimakiyar sa
Wannan shine karo na biyu da za ayi takara na Musulmi gwamna, mataimaki ko mataimakiya gwamna.
Wannan shine karo na biyu da za ayi takara na Musulmi gwamna, mataimaki ko mataimakiya gwamna.
Wasu da dama na ganin haka dai za su ci gaba da hakuri har kawai tunda sun saba da salon ...
Gwamnatin Kaduna a cikin makon jiya ta sanar da korar duk wanda bai rubuta jarabawar ba da ya haɗa da ...
Ya ce maharan sun fara kai hari a kauyen Ungwan Fada sannan suka gangaro zuwa Ungwan Turawa da Ungwan Makama ...
Shugaban ƙungiyar Abdullahi Aliyu ne ya yi wannan kiran a lokacin ganawar sa da manema labarai a Katsina, ranar Lahadi.
Mazauna jihar Kaduna da wasu da korar ya shafa sun yi tir da wannan mataki da gwamnatin Nasir ya ɗauka ...
Da yake bayyana sakamakon zaɓen a Kaduna, malamin zaɓe Anachuna Izu, ya ce sanata Uba ya samu zunzurutun kuri'u 1, ...
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya nada tsohon kakakin majalisar jihar Aminu Shagali mai baiwa gwamna shawara kan harkokin siyasa.
Amma a 2019 Gwamna El-Rufai ya karya wannan daɗaɗɗiyar al'ada, inda ya ɗauki Musulma Hadiza Balarabe ta zama mataimakiyar Gwamna.
Dole sai an kawo karshen ta'ammali da muggan kwayoyi da saida su domin sune yan ta'adda ke sha idan za ...