Idan nine Allah ya ba kujerar majalisar Kaduna ta Arewa, zan rike mutane da adalci – Bello El-Rufai
Bello El-Rufai zai fafata da Sama'ila Suleiman na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023.
Bello El-Rufai zai fafata da Sama'ila Suleiman na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023.
Bayan haka El-Rufai ya gargaɗi mutanen Arewa da su toshe kunnuwar su wajen sauraren mutanen dake cewa wai Tinubu ba ...
Gwamnan jihar Kaduna ya jinjina wa nasarar da sojoji suka samu sannan ya yi addu'ar Allah ya ci gaba da ...
Ba wani bane kuwa illa sannanen matashi, haziki kuma gogarman tabbatar da ana zaman lafiya a jihar Kaduna, Honarabul Samuel ...
A dalilin haka El-Rufai ya tabbatar wa masu saka jari a jihar Kaduna da su kwantar da hankulan su domin ...
Abin kawai siyasa ce wasu suka maida shi, duk sun dira kafafen yanar gizo suna ta surutai.
Gwamna Ayade ya miƙa sunayen mutanen da ya ke ganin za su iya tattara kan jama'a domin a samu ƙuri'u ...
Tsohon kakakin gwamnan Kaduna, Ahmed Maiyaki na daga cikin waɗanda suka amshi bakin tare da Dattijo a garun Kaduna.
Masu yin sharhi na ganin har yanzu kakakin majalisar Jihar Kaduna, Yusuf Zailani bai yi na'am ba da zabin sanat ...
Dattijo shine dan takarar kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya na jam'iyyar APC shi kuma Mr La shine ya zai rike ...